Lyrics

Yanda muke da masoya Haka muke da tuli na magauta In na fadi ki rubuta Soyayyar ki ba zana bari ba sam Yanda muke da masoya Haka muke da tuli na magauta In na fadi ka rubuta Soyayyar ka ba zana bari ba sam Ba zana bari ba (ba zana bari ba) Ni gwarzo ne, ni gwarzo ne Ku kira ni dama falke Duk wata harka indai bake A cikin ta akwai sake Kullum kalma tawa guda ce In fada miki sai dai ke Duk matsayin dana baki a rai Ya saka ni nayo babban take Ba wani tazgaro Koda lokotaro Da zai sa in baro kaunar ki kece dai daya Ni kawai kaunar ka nake koda an ce na zautu Ka so ni kamar yanda nake son ka hakan ai ya kyautu Zana rayu da kaunar ka in kare ma'ana har na mutu Kane daya kwallin kwal number one, kuma number two Ba wani tazgaro Koda lokotaro Da zai sa in bar kaunar ka kai ne dai daya Lala, lalala-lala Oh-oh, o-oh Muyi rayuwa Muyi rayuwar so soyayya Muna gina kan kyakkyawan tarayya Nike kadai na rike mu zagaya alkarya So zanyi ma ka fadi banai maka jayayya Kai ne (kece) Kai ne (kece) Mai so (nane) Mai so (nane) Kai jigo nane Jigo na Zabi na ce Zabi nane Ba wani tazgaro Koda lokotaro Da zai sa in baro kaunar ka kaine dai daya Ba zana bari ba Wallahi Allah nima ba zana bari ba Laaa (laaa)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out