Lyrics

M. Shareefi Tare da Khalid (Don Adah) Da gaskiya nake son ki Cikin dubu na zabe ki Saboda kyau na halin ki Ni nayi na'am da nagartar ki Mai hakuri mai dace Kyautar Allah ce Mai haushi kauce Mai shi bai kwace Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Zancen soyayya Muyi shi da kyakkyawan niyya In dai kin shirya Toh ai nima na shirya A lissafin kece A farko, karshen ma kece Nasan na dace Shiya sanya nace Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Kin shiga raina Kin saka kauna Na shiga murna Tunda ni kika nuna Nima na bayyana Yau an karkare Na rissina Na miko fure Kiyi hakuri Fahari a gari za kiyi dani nasan Kudiri, buduri, yiriri za muyi dake wataran Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Matso ga naki nan Soyayya kin sa a nan A chan cikin zuciya ta babu yake kin zauna a nan In zan more rayuwa ta Sai dake kawata Ya masoyiya ta Sarauniya ta mata Ta tabbacin inda ke Bani ba damuwa ta Ba rabuwa dani dake Har karshen rayuwa ta Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Da gaskiya Soyayya da gaskiya Zancen soyayya Yi shi da kyakkyawar niyya In ke kin shirya Toh ai nima na shirya A lissafin kece A farko, karshen ma kece Nasan na dace Shiya sanya na nace Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri Yiriri-yiriri-yiriri Yiriri-yiriri-yiriri-yiriri-yiri
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out