Lyrics

Eh Mana Kwalliya en mata Eh Mana Eh Mana Kwalliya en mata Eh Mana Sboy Ne Eh Mana Ko da batai kwalliya ba yarinyan nan tanada kyawu Naturally tana da kyawu Bayan tayi kwalliya kuma sai ka ganta ta qara kyawu Sai ka ganta ta ninka kyawu Taka daidai jeki a sannu ki taku dai dai Komai daidai jeki da baya ki zauna daidai Karkice musu komai bisu da kallo ki zauna daidai Eh mana Kui kwalliya emmata Eh mana Eh mana Kui kwalliya emmata Eh mana Allahu yai halitta anan Allah ya aje sura anan Maqi gani ya kauda ido Maso gani ya bude ido Babu mummuna sai mara kwalliya bata daidai Babu mummuna sai mara gyara bata daidai Ko da batai kwalliya ba yarinyan nan tanada kyawu Naturally tana da kyawu Bayan tayi kwalliya kuma sai ka ganta ta qara kyawu Sai ka ganta ta ninka kyawu Taka daidai jeki a sannu ki taku dai-dai Komai daidai jeki da baya ki zauna daidai Karkice musu komai bisu da kallo ki zauna daidai Eh mana Kui kwalliya emmata Eh mana Eh mana Kui kwalliya emmata Eh mana Mamanki ta iya haihuwa Ta haifo tauraruwa All eyes on you idanuwa Duk makiyan ki sunsha wuya Babu mummuna sai mara kwalliya bata daidai Babu mummuna sai mara gyara bata daidai Koda bakiy kwalliya baa yarinyar nan kinada kyawu Naturally kina da kyawu Bayan kinyi kwalliya kuma sai a ganki kin qara kyawu Sai a ganki kin ninka kyawu Taka daidai jeki a sannu ki taku dai-dai Komai daidai jeki da baya ki zauna daidai Karkice musu komai bisu da kallo ki zauna daidai Eh mana Kui kwalliya emmata Eh mana Eh mana Kui kwalliya emmata Eh mana
Writer(s): Abba Sa'ad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out