Credits

COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Lyrics

(Oh-yo-yo farinciki na) (oyoo) (Zabin ruhin da raina) (ruhi na) (Kin zama malaki na) (Share ruwan ido na) Oh-yo-yo farinciki na (oyoo) Zabin ruhi da raina (ruhi na) Kin zama malaki na Share ruwan ido na Sirrin sai dan halali Ina sonki babu dalili Zuciya kin mata kulli A zuciya kinyi kulli Idan babu ke Waye zan rike Idan na yaada ke Toh wa zan rike Oh-yo-yo Ruhina Indai dakai ba ja da baya Rana fito kya rabbakara Indai akanka neh bani sanya kar in rasa ka Masoyi ka tara baiwa, ka tara baiwa ka kyera kowa Zan maka so ciki da kulawa, bana gudun ka Dolle tozali da mai kyalkyali Kana ta walwali, kana da hankali Oh-yo-yo Ruhina A so bana gajiya (oh-yo-yo) Kyakkyawa na chigiya (ruhina) Mace mai kyawun aniya Ki kira ni nayo rakiya Allah ya maki sutura (oh-yo-yo) Ban damu ba nai ta jira (ruhina) Sanki na ringa jira Babu batun hakura Wani kallo, ta biyo ni da kallo Gwallo, kunga tana mani gwallo Allah ya sanni, na so ka gaskiya Kuma Allah da magani ke bamu kariya Duhun dare, ruwa anyi harda walkiya Ban gudun ka, kai ke saka ni dariya Mai ban magani, (oh-yo-yo) Yace sai da ni (oh-yo-yo) Shi bai yada ni (oh-yo-yo) Mai ban magani (oh-yo-yo) Oh-yo-yo Oh-yo-yo Oh-yo-yo
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out