Lyrics

Zanyi yabo guda daya Sanya a zuciya Kyakkyawa guda daya A kira sarauniya Kyaun ta babu kwalliya Sai dai tasa abu muriya Allah baki kariya Kyakkyawa masoyiya Ita ce tafara kirarin ta ni A dallilin ta nagane gwarzo ne ni Daga ranar aka birna ni Ko a unguwa da na fito ake gaida ni Duk sanadin sanki ne Ado sanadin sanki ne Duk sanadin sanki ne Na haura tudu da gangara Sanadin sanki ne shalele Sanadin sanki ne shalele Sanadin sanki ne shalele Sanadin sanki ne Shalele na Shalele na Shalele na Yar gata na har yau ba a kamo ki ba Kyan halaya da dabi'u ba a kai naki ba Duk waccha ta ce tafi ki ban gano ta ba Ko labarin ta inaji bazan kyale ta ba Wata ma taja kin ja batai nasara ba Har yau ban sake jin dauriya ta ba Dalla samari sun jaraba ba suyo dace ba Ke ce dai kwallin kwal bazan yadda ba Yanayi na farinciki in da ke bazan sauya ba Yanayi na bakin ciki in da ke bazan zo gu ba Alkhari Allah ne gami da ke bazai kauce ba Tunda munga iyayye nasara baza na kiye ba Cikin rayuwa ta kece damuwa ta Kece kwalkwana ta Dake zamu huta Ina so ki manta Da dukkan magauta Ina godiya Duk sanadin ki nasamu gata Nai kuka rashi Da haka Allah ya hukunta In ba yanzu kin cike gurbin dai dai gwanata Nayi jinkiri ya zama alkhari garai ni Nayi jinkiri ya zama alkhari garai ni
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out