Lyrics

Da idanuna naga cin amana Abokina da mahadin jikina Ha ha ha ha ah ah Eh heh hah ha ahh Beat amjad record Daga zuciya da jini sakonina suke, in babu ke tilas insha wuya A duniya kullum faman nema nake in bincika gurbi in tambaya Kaunar danaiyi gareki wasu zasu koya Dukan masoya naki ni na basu baya Tuna dani ni nabaki rayuwata Na so ache kema ki mini gata Naiyi tanadin kaina bani baiwa kowa Na baki kauna keh na tanadawa Tukwuycina shi wanni zaki baiwa Kuna sakar ku bakusan ina ganiiii ba Da idanuna naga cin amana Abokina da mahadin jikina Farin cikina yana dasu yake gudana Masoyiyace shi ko amini ne gurina A wani yanayi Mun fa da dausayi Na halin qaqa zanayi Ah ah ah Eeh heh he Na aminceh musu, su ko suna soyayyarsu Komai inai musu, suna kallona sususu Ga zuciyaaa ta hanani tsawatar musu Komai da lokaci na bada yarda Midget mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out