Lyrics

Maya Nice maya Maya ke nake wa soyayya ta Zuciya dake kadai tai ya raina Maya kai nake wa soyayya ta Zuciya da kai kadai tayi yarda Nice maya For my videos and audios subscribe to dan hausa shareef studio youtube channel thank you In akwai rikon amana yafi Lafiya kalau a zauna ba zafi In da yarda zama zaiyo zurfi Sirri ka na juna a rufe a sa marhi Mai zuwa da gulma a kifa mar tafi Tunda shi yake raba so da kauna Maya kai nake wa soyayya ta Zuciya da kai kadai tayi yarda Lafiyar ki lafiya ta ce Damuwar ki damuwa ta ce Duk abun da nai kawai ke ce Kar ku tuntubai ni kauna ce So in yai zurfi a rai illa ne Tunda har ana rasa rai kan kauna Kar kuce ina da son kai Ku yan uwa ba abunda zanyi ba kai a rayuwa In na tashi naga ba kai da damuwa Duk maccen da batada irin kai tana ruwa Nidai na zamu nauna ya hayewa Allah ya bani ba yin kaina Maya ke nake wa soyayya ta Zuciya dake kadai tai yarda Kai ne pillow na barci na inda rayuwa Kai ne abun tunani mai kora damuwa Suna taya ni murna dangi da yan uwa na Idan ka zam mijina kowa ya bar guri na Kai kadai na ba gu zo zauna Kaine a zuciyata da rai na Maya Nice mai kaunar ka Maya Nice xan aurai ka Maya Na shirya zan bika Maya, ma Domin samun sabbabin audios da videos ku danna subscribe ga wannan channel
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out