Lyrics

Kece ta farin dama (dama) Kin kera kowa (kowa) Na tuno ki, sai inji na kasa natsuwa Ikon Allah, ai rabon ka baya wuce ka In yazo ma, sai ka rike shi ka ji? Ina da buri, kema nasan kina da buri Muyi soyayyah, ciki akwai riba ashe Ina da buri, kaima nasan kana da buri Muyi soyayyah, ciki akwai riba ashe Rabon duniya Rabon duniya Lala, lalalala lala Malinta ga malami ikon Allah Jarumta ga jarumi yardar Allah Gani tafe gare ki kan mota hala Domin so da kauna shine muka kulla Bamu fada a tsakanina dake Soyayyah ta hadamu dani dake wayyo dadi Ka yarda da kaddara zo kaci gasa a cikin duniya Ka yarda da Allah shine zai sa ka darawa da baya Na yarda ruwa na ko rakisa, hakane ba karya Lahaula zan baka ka sha, maganin yan tarya Rabon ka a duniya Shine naka, baka kamo na wanin ka Bani hada ki da komai Domin baki da maimai Ke zan ba wa mukamai, domin baki da shan mai Jaki akwai jin kai, bani pillow in tada kai Kin tsira kin fara'a, nagode haka ba komai Kece kwallin kwal tawa Sa'a na kere kowa zan tafiyar kaudi Babu fada a tsakanina da masoyi na Ko munyo sai mun shirya hakane kauna Ga ni a bayan ka zani tare ma rana Na daga hannuna Allah ga kuka na Ka karbi bukatu na shine roko na Nagode Allah ka bani mai sharen kuka Ayyah, aah ahh Ina da buri, kema nasan kina da buri Muyi soyayyah, ciki akwai riba ashe Rabon duniya Rabon duniya Lala, lalalala lala
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out