Lyrics

Farin cikina masoyi Mai sa rai yayi sanyi In jiki yayi nauyi Toh sanadin kane Kaga da son ka na fara Toh ka yarda mu jera Mai maganin lalurata, baby I love you I love you I love you I love you Da raina da zuciya I love you I love you I love you Da raina da zuciya Son ka a rai kai dasawa Babu wajen da zan fakewa Ban hanun ka dan rikewa Komai nayi kana yabawa Ka rikita ni, ka rikita ni Barci na ka tashe ni Mafarkin ka ya dame ni, so ne Idan na gan ni gidanka Naci na koshi na maida yan kumatuna Nabi bayan ka Masoyin raina Ka hana su ganin ka Kaji karda su gan ka Karda wata ta bika Ka musu rowar kauna I love you I love you I love you Da raina da zuciya I love you I love you I love you Da raina da zuciya Habibi nurul kalbi Masha Allah Hanyarka zan bi Madubi, insha Allah Ka karya mini zuciya Kyan gani ga kwaliyya Masoyi na masoyiya Son ka ma ban fara ba Ka tsare ni da kallo Fadi kar suyi mini gwallo Sun tsare ni da kallo Gaban su, kirani masoyiya I love you I love you I love you Da raina da zuciya I love you I love you I love you Da raina da zuciya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out