Lyrics

Ban baki yalon kati Koda kin min laifi Soyayyar ki cikin rai na, ni bani barin ta da gan-gan Ban baka yalon kati Koda ka min laifi Soyayyar ka cikin rai na, sam bani barin ta da gan-gan Kamar gawa Wasu na kiran wawa Sumin tsawa Son ki ne yayi min kawa Bai damu na Kan ki zani bar kowa Kina komai a gare ni yar Hausawa Akwai kallo Akwai kallo Ran bikin mu kwai kallo Makiya ku sha tsolo oh Akwai kallo Akwai kallo Makiya muwa gwalo Ran bikin mu suyi kallo Ku gan shi shine nawa Shine nawa Gare ku zan nunawa Ban boyewa (tawa) Kai ka gayan nice tal zaka yaba ka gani (tawa) Nima kai daya ne rak, babu wanin ka wani (tawa) Zan ma lalle harda kitso duk domin ka gani (tawa) In ma daurin dankwali in dure kaiba in ka gani (tawa) Ina son ka Ina son mai son ka Ina kin wanda yake kin ka Ina son ki Ina son ki Ina son wanda yake son ki (Ina son ki) (Ina son ki) (Ina son ka) (Ina son ka) Ni kurma ne, a yaren so kunni na ya toshe Nima haka ne a yaren so kunni na tosasshe Ni dole, a ilimin so bansan harafi daya ba Nima haka nake a ilimin so bansan harafi daya ba Sai ke na sani Nima kai na sani Ni ke na sani Nima kai na sani Ban baki yalon kati Koda kin min laifi Soyayyar ki cikin rai na, ni bani barin ta da gan-gan Ban baka yalon kati Koda ka min laifi Soyayyar ka cikin rai na, sam bani barin ta da gan-gan
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out