Top Songs By Abdul D One
Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
Songwriter
Lyrics
Rub master
Sanadinki komai ya sauya
Allah ne ya hada ni da ke
Sanadinki komai ya chanja
Wallahi ba a raba ni dake
Sanadinkai komai ya sauya
Allah ne ya hada ni da ke
Sanadinkai komai ya chanja
Wallahi ba a raba ni dakai
Kuma ya zanyi da rai na?
Ko ta ina ka chanja min
Gaba daya ka daina kula ni
Dan Allah ka ci ka yafe min
Mai abun fada baya fada
Kema kin sani
A baki na akwai magana
Amman na barta tuntuni
Kiso in soki kamar rai na
Amman naki san ki baby na
Turarren ki naso ya hau kai na
Dan Allah matsa ki saurara
Ka fada mini aibu na
Da ke zuga ka kake ki na
Kardda ki tunzura harshe na
Halayyar ki batai mini ba
Naji dan Allah ka saurara
Idan ka barni akwai kura
Nayi ma halin yara
Amman a yau zan gya gyaara
Na dade ina yin kara
Haka kema na sha kyara
Komai kin kasa dainawa
Dabi'un ki kin kasa chanjawa
Juya bayan ki
Kalle waccha nakeso
Waiga bayan ki
Gata nan tana zuwa
Nai nisa tafiyar da nake ciki bana waiwaye
Kai kasan zuciyar da take jiki duk ka mamaye
In ka wuce babu waccha zata wucewa
In ka tsaya babu waccha zata tsayawa
Komai za ayi kai ka sani ban chanjawa
Komai za a ce ni san ka ne ban dainawa
Sanki nai jibari zalla
Sai in kara kankara zalla
In ta yin zikiri
Allah zai kawai damuwa
Ke ce sanadin kauna
Na gode
Marzaki sam bakya tsari na
Wayyo Allah
Ab music studio
Lyrics powered by www.musixmatch.com