Lyrics

Barka da safiya Mai kyau ko babu kwalliya Na kasa juriya A rai kin ka kwana tun jiya Ko rufe ido na yi Kece kadai nake gani Kin wadaci zuciya ta ba wacce zata antayo Tattalin ki zan kamar kwai Duk abinda kin ka so akwai Babu wacce zata ji da kai gare ni don ina da gimbiya Kira ki Laila niko Majnoon Batun ganin hoton ki na hanu A ce na bar ki niko na banu Babu ke gari ni zana sha wuya Aminiya Aminiya Na samu aminiya Ta tafi da zuciya Aminiya Aminiya Na samu aminiya Ta tafi da zuciya Mata duka basu birge ni Inda zaki je kije dani Ina dake basu raina ni Randa babu ke kaddara ba ni Koda wasa ni kar ki sauya ni Farin cikin raina Aminiya Aminiya Na samu aminiya Ta tafi da zuciya Aminiya Aminiya Na samu aminiya Ta tafi da zuciya Babu kowa gaban ki Sai kisha kurumin ki Zan zamo garguwar ki, na zam farin cikin zuciya Za naje kai kudin ki Don kin sani banda kamar ki Ki ce dasu sun ka raba ni dake Zan shige rijiya Aminiya Aminiya Na samu aminiya Ta tafi da zuciya Aminiya Aminiya Na samu aminiya Ta tafi da zuciya (Ki ce dasu sun ka raba ni dake) (Zan shige rijiya) Na samu aminiya Ta tafi da zuciya (Sultan with the beat baby)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out