Top Songs By Danmusa New Prince
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Performer
Prince na kasheep
Performer
Musa Muhammad Dan musa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Danmusa New Prince
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince na kasheep
Producer
Lyrics
Ka shiga uku, gaye
Baka hesa turare
Kin shiga uku, yarinya
Baka hesa turare
Dama baka fesa turare
Dama bake fesa turare
Ga kadangare chan sama
Ya sauko yana cikin mata
Su sun ganshi sun ware
Ba gara ni dukanin sun tsare
Dan allah ina kuke
Haba mata ina kuke
Ina kuke
Fesa turare
(Haba haba)
(Haba haba)
(Haba gaye)
Fesa turare
(Haba haba)
(Haba haba)
(Haba baby)
Fesa turare
Fesa turare
In na hesa
Har wani yanga
Nake da jin kaina ma
Wanka janpa
Baba riga koko insa hula
Mata kufah
Gasu abaya
Ka har ma da atamfa
Kunsha humra
Kuna tamshi ai tllas
Kuyai mana yanga
Gaye babu turare, gara dumame
Yarinya babu turare
Bake anya turare
Aa allah ya issa
Bake sanya turare
Aa allah ya issa
Aa allah ya issa
Aa allah ya issa
Aa allah ya issa
Ni nafi so na dau wanka
Mota ace ta sha kunfa
In zana zo mu sha hira
Sai na jira na dau kwalba
Fashe jiki ya sha kamshi
Zanso kice akwai dadi
Mata suna biddar kamshi
Kai kar ka bar jiki tsami
Aje wanan
Dau wanan
Maza sa wanan
Turare
Turare
Fefesa fefesa fefesa
Maza toh kara
Toh kara toh kara
Kan Riga da zani hula
Ga riga ga wando
Toh dauka
Fesa turare
(Haba haba)
(Haba haba)
(Haba gaye)
Fesa turare
(Haba haba)
(Haba haba)
(Haba baby)
Fesa turare
Fesa turare
Wayyo
Aa daman kaikam baka fesa turare
Wayyo
Aa wai daman kema bake fesa turare
Wayyo
Eho eho eho
Wayyo
Eho eho eho
Wayyo
Is prince on the mix
Writer(s): Danmusa New Prince
Lyrics powered by www.musixmatch.com