Lyrics

Is DJ tune on the beat Abba kenan Farin cikin yara Mai nagarta, da tabbatar kara Abba daura A aiyukan baya Sai da yalwa, ake fita shara Eh dagaske Ga Abba ya sauka Ta kasance, a 'kakidar doka Mai adashe Yake jiran dauka Abba shirya, ka seta aikinka Kayi kyau tsaf Ado da jar hula Yan jaridu A yau suna talla Munji kara, ana tayin shela Abba yazo Kuzo kudan kala Rabbi amsa Hannu mu ga jarbi Munyi tofi Tabbat yada, Yasin Jalla kare Abba yayai aiki Duk mutum su tabbatar ameen Yanda Allah, ya tsara aikin shi Babu karfin, da zaya kauda shi Dole sai dai, a dangana karshe Babu dadi aski yazo gushi Ruwa Abba ruwa (Kano) Ruwa Abba ruwa (Kano) Wuta Abba wuta (Kano) Wuta Abba wuta (Kano) Mu fara da gida (Kano) Mu gaisa da uwa (Kano) A yau ba nutsuwa (Kano) Ku taka da rawa (Kano) Kano ta cika fal (Kano) Ana kona duma (Kano) Shayi da ruwa (Kano) Sunan su ruwa (Kano) Yaro da uwa (Kano) Baya matsuwa (Kano) Gun haura hawa (Kano) Baya tsayuwa (Kano) Mun kula kawa Da nama da ruwa (Kano) Mun shuka aya (Kano) Mun girbi aya (Kano) Allah ya biya (Kano) An nuna daya (Kano) Kowa ya raya (Kano) Gomna a taya (Kano) Mota ta haya Tayi faci a Gaya (Kano) Aiki da wuri (Kano) Aya da kuri (Kano) Sai ayai hakuri (Kano) Ga Abba fari (Kano) Ya kara shiri (Kano) Za muyi guzuri (Kano) Dan seta guri (Kano) Matakin da kabi Kace rabbi yimin (Kano) Waka da salo (Kano) Aikin danayo (Kano) Saura ku biyo (Kano) Gomna ka taho (Kano) Office ka shigo (Kano) Files a curo (Kano) Tsari ya fito (Kano) Dan seta Kano Himma ga rago (Kano) Eye ah-hh-hh-ah (Kano) Eye ah-hh-hh-ah (Kano) Eye ah-hh-hh-ah (Kano) Eye ah-hh-hh-ah (Kano) (Abba kenan) anata ruwa ga ruwa na deba (Abba kenan) in ka duba takanda fa tafi kanba (Abba kenan) karku dau tsakuwa Toh ku dauki tsaba (Abba kenan) tunda wayyo baya sayar da taba (Abba kenan) sannu aljan baka fita da kofa (Abba kenan) dungura gomna Abba tashi how far (Abba kenan) Kunga Yasin da Tabbat yada Ya sha fa (Abba kenan) Yara kuyi ihu hannuwa ku tafa (Abba kenan) Abba shine gomnan ku Yanzu so far (Abba kenan) Masu gashi sune ka nemi tsifa (Abba kenan) tunda kunsa hula ku nemi janfa (Abba kenan) kunga an dauke wuta ku nemi NEPA (Abba kenan) Hadari sama taso ka debi yayi Muna yabon buzu dan mu samu shayi An gama to kowa ya dauki layi Masu son mota to sai su nemi mayi A tona kasa a daure titi sama (Abba kenan) A rusa ta nan azo a gyra duka (Abba kenan) A tsaida wuta Kano kamar warkar haka (Abba kenan) Matasa suyi aiyuka subar yin daba (Abba kenan) Mata jari a basu don dogara (Abba kenan) A seseta ministries su farka haka (Abba kenan) Kamar fanin kasuwa ayo shinfida (Abba kenan) A kara tsara tsaro Du Kano tsare rayuwa (Abba kenan) Wuren education a kara Sashi tara (Abba kenan) Kamar fanin lafiya Asa hankula (Abba kenan) Da fani na ma'aikata A gyra duka (Abba kenan) Da al'adu harda bangaren kirkira (Abba kenan) A raya su Kano ta amsa suna nata (Abba kenan) A gyra muhali a kara tsafta bisa (Abba kenan) A bada ruwa ko'ina a tura mana (Abba kenan) Na Kwankwaso giwa A gaida gugar dawa (Abba kenan) Sannu dan Musa ka kware Gurin kokawa (Abba kenan) Gaida shago Mabiyanka basu kunya duka (Abba kenan) Doctor Rabi'u engineer a duka maka (Abba kenan) Gaida dan Musa girgije Makarin sama (Abba kenan) Madugu in ya taho Kuce kawai an gama (Abba kenan) Tambura nai maka 'Da ga Musa gangariya (Abba kenan) Kan kazo tabbas Zaka ture sojan haya (Abba kenan) Kafi soja guri kake mamaya (Abba kenan) Kwankwasawan Kwankwaso Ku amsa duka (Abba kenan) Kwankwasawan Kwankwaso Ku tafa duka (Abba kenan) A yau anyi ruwa Kano yana gangara (Abba kenan) Kuje gona gobe tunda karfe tara (Abba kenan) Ku amsa ku fadi muce ma juna duka Abba kenan Farin cikin yara Mai nagarta, da tabbatar kara Abba daura A aiyukan baya Sai da yalwa, ake fita shara Eh dagaske Ga Abba ya sauka Ta kasance, a 'kakidar doka Mai adashe Yake jiran dauka Abba shirya, ka seta aikinka Kayi kyau tsaf Ado da jar hula Yan jaridu A yau suna talla Munji kara, ana tayin shela Abba yazo Kuzo kudan kala Rabbi amsa Hannu mu ga jarbi Munyi tofi Tabbat yada, Yasin Jalla kare Abba yayai aiki Duk mutum su tabbatar ameen Yanda Allah, ya tsara aikin shi Babu karfin, da zaya kauda shi Dole sai dai, a dangana karshe Babu dadi aski yazo gushi Kuce Safuwan GY na Abba (Safuwan GY na Abba) Safuwan GY na Abba (Safuwan GY na Abba) Ya raga Safuwan hazaki na Abba (Safuwan GY na Abba) Masu saida asara su samu riba (Safuwan GY na Abba) Kai kaja catapult tintini ka harba (Safuwan GY na Abba) Su dau yalo, mu dauki gwaiba (Safuwan GY na Abba) Fari da ja Safuwan Garba Masu gaye (Safuwan GY na Abba) Zo na Maryam dan Tata Sannu maye (Safuwan GY na Abba) Tintini Safuwan kai ashe ka waye (Safuwan GY na Abba) Ku jiya Safuwan shi yasani waka (Safuwan GY na Abba) Kuce Safuwan GY na Abba
Writer(s): Musa Muhammad Danmusa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out