Lyrics

It's DJ Tune on the beat Karka yanka Wasan wuka da ciwo ah Inda tsaba Kusai ruwan cikin gora Banda Allah Waye yake ginin rumfa? Babu dirka bai sanya langa-langa ba Sai alewa kuje gida kubai yara Karsu tauna Su dan fitar su dan tsosa Kwankwalati, dashi ada muke wasa Zobo rodo bakin cikin sa shine ja Ko a TikTok Da sun gano mu sai suyi cha Koda liking Kuzo comment mu sasanta Inda data bazamu baku kunya ba Zamani ne, kowa ya nuna aikinsa Zamu rama idan kudin mu sun samu Zasu gane, kudi gare mu zasuyi kyau Ko a yanzu, duba jikin mu ya gyaru Ko su so mu Ko karsu so mu ma oho Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Lokaci kam yana zuwa kamar kura Chan ya watse Kamar na hadarin kaka Karka manta da lokaci ake binka Sanda babu, da kyar a duba aikinka Yar Fulani zubo ruwa cikin jalo Zo ki bani, idan nasha mu dau hoto Du akan ki, suke kirana hotiho Wai da kince nazo gidan ku sai inzo Rigiya kam tana ruwa tabai guga Sai ya noge, idan yaso kadan zai ja Inda Allah bazamu daina samu ba الرحيم alif da lamu sai ayi ra Dan gaban shi ba hakuri ba ha'un ne Ya da mimun, gaban shi zaku sa karshe الرحيم Fassarar sa mai jin kai Dan a gane cikar sa a ran gobe Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati Kwankwalati dashi ada muke wasa It's prince on mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out