Lyrics

Mansoor, Mansoor Mansoor Jirgin soyayya mun hau mun Lula Hhhaa Jirgin so za ya tashi, Ke daya ake jira yar gata duniyar so kece da sarauta Eyyyy Jirgin so za ya tashi ka dai ake Jira Dan gata duniyar so Kaine da sarauta Mansoor, Mansoor Mansoor, Mansoor Ehh na dawo gunki nazo bako da sallama Da kai kawo nayi karshe a kauna ta sonki Kin jawo nayi roko nazo ki ban Zuma na sawo yar tufa ta mai kyau da Karramawa ke nayi wa kwalliyata shiga ta Alfarma nayi rawa zuciyata sunanki a sama Mansoor, Mansoor Mansoor, Mansoor Ehhy na karbo ungo kauna rike ka Adana ba damo ka tsaya chak a zuci Ka shina kai sako gun masoyi akan kaki a raina ko babu kobo na amince A gidan ka zan zauna nayi nisa bani jin Ku, Ku bar ma kira sai naje gun masoyi rike nida sallama Mansoor, Mansoor Mansoor, Mansoor Soyayya gaskiya ce ya za'a yi in raina Wanda yake a cikinta nima zan kai zan raina Tarbiyya ko a karshe Ashe akan gane Mai ita zantukanka dukan su sun nuna Nayi dare ban masoki gidanki in kwana zo Ka shige har abinci zan maka kwadon rama Mansoor, Mansoor Mansoor, Mansoor Ehh rike sirri sai mai sirri Ahhhh aahhh Ke kadai acikin taurari Ohh ohhoo Mai hakuri shi ke kan tsari Ahh hhaa Ka zamo Dan gari ba mai ma gori Ohhhoowooa Nayi nazari tun a fari kece nasaka Godiya tagarri zo na kaiki bani hanunki in kama Ehhhh hhhh Kaina fitar da kai nakeso mu rayu Naga kana da tausayi gun marayu Zanen dutse hali ba boyu (?) Ga wanka kwalliya kai na kira da Dan Gayu nai sa'a da masoyi ban yin nadama Mansoor, Mansoor Mansoor, Mansoor Jaddi official
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out