Lyrics

Arare-arare, ariyeriye Arare-arare, ariyeriye Arare-arare, ariyeriye Arare-arare, ariyeriye (Arare-arare, ariyeriye) (Arare-arare, ariyeriye) (Arare-arare, ariyeriye) (Arare-arare, ariyeriye) Nidai na gaji, na gaji, na gaji, na gaji don Allah Ku kyale ni, ku kyale ni haba don Allah Karbi zuciya, yanmata karbi zuciya Karbi rayuwa, ni kuma karbi rayuwa ta Nidai nafison wanda zai sayimin anko Sannan nafison wanda zai ce min in zo Sannan nafison wanda zai ce min ungo Toh ungo yanmata Ungo yanmata Karbi yanmata Karbi yanmata Baby da nasan da ina kula yanmata Ammah yanzu ban shiga sha'anin mata Indai kin yarda ki zama budurwa ta In kuma kin tafi zaki zo kiga gawa ta Baka bani kudi Baka bani kudi Baka bani kudi Ni indai baka bani kudi Toh malam sai ka bani wuri don Allah Ki karba mana Ki karba mana Ki karba mana Yanmata ki karba mana Ance bani da hankali Ance banda tawakkali In zaki tuna da secondary Toh anan ne mun kai tozali Nasha neman ki gari-gari Ammah ni kuma ban gan ki ba Ni bansan ka ba Ni bansan ka ba Bansan wanda ya san ka ba Kuma bansan inda na gan ka ba Nidai na gaji, na gaji, na gaji, na gaji don Allah Ku kyale ni, ku kyale ni haba don Allah Karbi zuciya, yanmata karbi zuciya Karbi rayuwa, ni kuma karbi rayuwa ta Nidai nafison wanda zai sayimin anko Sannan nafison wanda zai ce min in zo Sannan nafison wanda zai ce min ungo Toh ungo yanmata Ungo yanmata Karbi yanmata Karbi yanmata Ki karba mana Ki karba mana Ki karba mana Yanmata ki karba mana
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out