Music Video

Na Tsaneki (Official Video) Blaq Waxeery
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Blaq Waxeery
Blaq Waxeery
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Mega mix
Mega mix
Composer

Lyrics

Mai wanka da faro Makiya na ya gajiya? Ai nasan zaku iya Don Allah kar ku tsaya Don ku yan gulma akwai wahala Toh ga wannan a kashe Don Allah kar ku rage Makiya na son ku nake don indai baku akwai matsala Makiya wai ya haka ne? Kodai dai duka kun gudu ne? Kwana biyu naji shiru Kodai yan gulman sun mutu ne? Makiya wai ya haka ne? Kodai dai duka kun gudu ne? Kwana biyu naji shiru Kodai yan gulman sun mutu ne? Makiya wai yaya ne? Wai yaya ne? Shin kun gudu ne? Ko kuma kun mutu ne Makiya wai yaya ne? Wai yaya ne? Shin kun gudu ne? Ko kuma kun mutu ne Toh wai yaya ne? Su din ai ya'ya nane A hankali ko sun gane Kuma ai tuntuni sun sare Mu kuma kullum muna sa rai Kuma ko yanzu komai daidai Kashe kida muke dai-dai In kun shirya za kuyi toh ga fai-fai Kaga muna sa rai Kuma ko yanzu komai daidai Kashe kida muke dai-dai In kun shirya zakuyi toh ga fai-fai Makiya wai ya haka ne? Kodai dai duka kun gudu ne? Kwana biyu naji shiru Kodai yan gulman sun mutu ne? Makiya wai ya haka ne? Kodai dai duka kun gudu ne? Kwana biyu naji shiru Kodai yan gulman sun mutu ne? Makiya wai yaya ne? Wai yaya ne? Shin kun gudu ne? Ko kuma kun mutu ne Makiya wai yaya ne? Wai yaya ne? Shin kun gudu ne? Ko kuma kun mutu ne Mudai mun rike Allah su makiya sun rike bokaye Mu mun tara kudin mu su kuma sun hadu sun zama wawaye Hajiya ta canza waya Sun ce wai ba camera Kaji yan neman magana Lallai yan gulma akwai rigima Toh ga wannan a kashe Don Allah kar ku rage Makiya na son ku nake don indai baku akwai matsala (It's that Mega producer on the beat) (Big Bang Bass)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out