Lyrics

Auta Waziri kuke ji mallam (Sultan with the beat baby) Na baki so kema ki bani kauna Ki kula da ni sam karki bata raina Na baka so kaima ka bani kauna Ka kula dani sam karka bata raina Na baki so-so-so in baki kauna Na baki so-so-so in baki kauna Kece guda wacce kika sallama min Na sa a rai kece zaki agaza min Ko faduwa zanyi zaki tallafa min Dan zo in gan ki jiki ya kara kaimin Masoyiya ke zinariya ce Na baka so Kema ki bani kauna Ka kula dani sam karka bata raina Na baki so Kaima ka bani kauna Ki kula dani sam karki bata raina Na so kazo ne kadan tsaya gaba na Tunda na yarda gidan ka zana kauna Kazam mijina jibantan lamari na Jini da hanta kaine bargon jiki na Ina da kai wa zai shiga kalbi na? Na fara son ki ne bada uzuri ba In babu ke sai inji ba zana kai ba Indai a kaina ne toh kin dasa damba Aya ta farko son ki ba dan kadan ba Kece guda kika zama zabi na Na baka so kaima ka bani kauna Ka kula dani sam karka bata raina Na baki so kema ki bani kauna Ki kula dani sam karki bata raina Ni kai nake so karyar mai adawa Ka zam miji guna kai baka dagawa Jeka da karfi ni zan baka power Ka fisu ne, kai kyauta halin su rowa Kaine guda wanda rai ke so kauna Na baka so kaima ka bani kauna Ka kula dani sam karka bata raina Haka naji-naji-naji ana ta misalai Wasu na fada, wasu ko babu dalilai Cikin zuciya na kulle ke naba makullai Koda na shiga naga zinare da tagullai Don haka a barmu tare so da kauna Na baki so-so-so in baki kauna Na baki so-so-so in baki kauna Oh my God! The Sultan on the beat
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out