Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Hussaini M Pizzah
Songwriter
Lyrics
Dj sauti on the beat
Shela masu kauna fitilar duniya
Toh akwai magana gun abin biya
Da na rasaki da nayi hajijiya
Da warware nake gabarka na tsaya
Tunda ga falke saura tafiya
Magani nasani barwa tambaya
Kai-kai-kai kinga na shirya
Bani biyar mai kamar goma
Sirbado mai bidar duma
Sindaji mindai midai dima
Da fillanci miyetti miyarkama
Kada mu jike ni da kai mu dau himma
Allah ne ya baki ilhama
Karkara birni ka rufe kowa
Rike hannuna
Haa masoyina
Kina raina, zan baka gurin kwana
Ke a mafarkina zo sa fatara
Sirfajo, nama na iya
Bar ma magiya
Adai 'yan nakiya
Diya 'yar tarbiya
Wasa yayi wasa
Muje filin gasa
Asasai na jasa
Tuwo sai dai kwasa
Rubuta in biya
Dadi sirrin kaya
Ahh matso nan baby na
Mu zazzaga ko ina
Kalamai na jingina
Gareka na risina
Nagodewa Rabbana
Zan so my gana
Haba zo nan ki zauna
Kauna dakuna
Tamkar fa nama
Zan kara kowa
Ke ki daura sanwa
Maiko da yunwa
Sai na kara kuwwa
Kauna tana sa zuciya na daka
Da zaki bar ni in sake zuciya tayi waraka
Alkawarinka zan rike zuciya tayi waraka
Tuni ni dake nace mun aura zaunuka
Yau ma kace nace mun hada taruka
Masu an mu wargaje su saji harrika
Tafiyarmu ta tafi
Ni na rada maka
Turmin tsakat gida mai juriyar daka
Kama ta ni da taka kamar dai
Abar so na ki taka dai-dai
Kumallo zamuyishi gabadai
Zaki gaskiya dandana kun ji zuma
Haa-haa
Haa-haa
Lyrics powered by www.musixmatch.com