Lyrics

A MG boy record Soyayya ce Yau ta hada mu Mafarkin kauna Shi ne sila (eh mana) Ni bazan so ba A tai a raba mu Ina kishin ka So ya saka ni cikin damuwa Sakan sirrin kema Zana aje shi Wannin ka bazan kula ba Can zan kada shi Ina sanki Kina so na Mai farin jini Ina sanki Kina so na Mai farin jini Naji na gani kece mai farin jini Ke na baiwa soyayya yar farin gida Naji na gani kai ne wanda na gani Kai na baiwa soyayya dan farin gida (Fresh-Fresh) (Isah Fresh) Na fito da labari zo taho da alkhairi Mai hali da tarbiya (Isah Fresh-Fresh) Zuciya tana kishi Ta fara biyan bashi Kar ki sata tai ni (Isah Fresh-Fresh) Da mai kama ake kota Ke na so a cancanta Na gane ki mai kunya (Fresh-Fresh) A bani ke ki sha Ki dole ne ki ban baki Tunda dai ina sonki mai farin jini (Fresh-Fresh) (Isah Fresh) So ne ya hada Wa zaya hana? Ni sanka nakeyi Bana fitina Zancen da nake maka In zaka tuna Ranar da nuke daki ka bara guna Komai da na nufin Allah kar ka hana Nazo da shiri yau karshen magana Ka zama ido na Toh zo kusa zauna Isah fresh kai ne zabin rai na (Fresh-Fresh) (Isah Fresh) Na soki kamar na kashe kai na Ke daya tilo a cikin rai na Yadda nake so kiji tausay' na Kinji kalamai daga baki na Ina sanka ashe masoyi na Kullum sai kazo a mafarki na Ka cire kunci daga kirji na Cikin قلبي na Kai ne zabi na Ranar farko
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out