Credits
COMPOSITION & LYRICS
Hussaini M Pizzah
Songwriter
Lyrics
S piano on the beat
Soyayya bauta
Masoyi bawa
Allah bar mana kauna
Kuma har mu cike alkawari
Eh soyayya bauta
Masoyi bawa
Allah bar mana kauna
Kuma har mu cike alkawari
Tun ina yaro nake kaunar soyayya
Kullum hidima nake mata
Don in cireta a kunya
Ni burina karda ta
Gani a sahu a hanya
Idan ta fada ko
Bana so bana jayaya
Sai nace mata to
A zan takura dole na shirya
Sai nayi abunda
Take so duk dan wai na
Cika mata alkawari
Musax mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com