Lyrics

Ni naki ne Eh, ni naki ne Ni naki ne tabbas Taho, taho gani (Sanity Production) (Sultan with the beat baby) Naki ne kiji tun farko Bani kin ki yanmata Zana zo gidan ku ayo baiko Bani san kiyi min rata Duk nisan garin da kike zan tako Tunda so gare ki na furta Ina ta magiya gare ki na riko koko Koda munyi fada mu sasanta Kece cikar muradi na Kuma ni ke nake yiwa kauna Zo muje ki gaida dangi na Ni naki ne mutu ka raba Taho masoyiya Ko da raina, ko babu raina zaki zo inda nake Komai na baki baki rainawa, koya yake Dabi'un ki suke ta fitar min ni naki ne, haka yake Matso ina da labari, zan soki annuri Taho zaki ga alkhairi, guna bakya ganin sharri Batun munzo ba ki shiga raina haduwar mu ta tun fari Kice ni naki ne Kice ni naki ne Kice ni naki ne Ni naki ne Eh, ni naki ne Ni naki ne tabbas Taho, taho gani
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out