Lyrics

Miyasa bakison kallo na Miyasa wai kike ta gudu na Miyasa bakison kallona-naaa Tun fitowar rana So ya darsu a raina Lumfashi na Bugun zuciyar ki neh Fita duhu ga haske Tauraruwa ta che ke A rabamu da sake, abokin rayuwar ki neh Na kwana da kauna Laifi in nayi ki yafe min Riken hannu na, sanki kar da a kwache min Ki tausasa rai na Dan Allah kar da ki tsairai min Na rayu da kwana, zuci nasan tana yi da ke Oh-wooo-wo Zuciya ta katse Idanu sun rufe Batu na kar ki shafe, ina tafe Kinga ba wani lokaci Daure ki bani yan'chi Ki share kunchi Ko nasamu barchi Dan Allah ki yafe ni Kar ki kore ni Zoben ki so bani Ki a'lakin ta ni Ki tausasa rai na Dan Allah kar da ki tsairai mani Na rayu da kwana, zuci nasan tana yi da ke Oh-wooo-wo Ba ala ma ta so a fuska da, zuciyar ka dukka Kaga ga idanu a koh da yaushe suna so su ganka Ga gari da ruhi sunata kauna neh duk a kanka Lallai faka nayo ma wa masoyi ka yafe ni Kaje ka tambaya Kagane gaskiya Ido da zuciya, suna mararin ganin ka Fada inji tausayi na, kwantar da hankali na Ruwan da ke ido na Kar ka bari ya zube
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out