Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
musa yahaya africa
Songwriter
Lyrics
Everybody just call me daddy
Karka raina wanda baya da shi
Watarana zai zama yana da shi
Rayuwa juyin-juyi ce
Inji "Kwado da yafada ruwan zafi"
Karka raina wanda baya da shi
Watarana zai zama yana da shi
This life na turn by turn
Inji "Kwado da yafada ruwan zafi"
Ni Ban raina kowa ba
Kuma bana so a raina ni
Ban zagi kowa ba
Kuma bana so a zage ni
Ban raina kowa ba
Kuma bana so a raina ni
Ban zagi kowa ba
Kuma bana so a zage ni
Suna so suga nafadi na ki (Na fadi na ki)
Suna so suga na kasa lumfashi (Na kasa lumfashi)
Suna so suga na fadi na ki
(Suna so suga na fadi na ki)
Suna so suga na kasa lumfashi
(Suna so suga na kasa lumfashi)
Karka raina wanda baya da shi
Watarana zai zama yana da shi
Rayuwa juyin-juyi ce
Inji "Kwado da yafada ruwan zafi"
Karka raina wanda baya da shi
Watarana zai zama yana da shi
This life na turn by turn
Inji "Kwado da yafada ruwan zafi"
Ma hassada nagode da ba dan ku ba da ban cigaba ba
Hassada ga mai rabo taki ce nayi suna na kerai makiya na
Muna ciki muna shan AC su makiya mun barsu cikin rana
Wannan shekara ne za a jimu birni da kauye in Allah ya yadda
Ni Ban raina kowa ba
Kuma bana so a raina ni
Ban zagi kowa ba
Kuma bana so a zage ni
Ni Ban raina kowa ba
Kuma bana so a raina ni
Ban zagi kowa ba
Kuma bana so a zage ni
Suna so suga nafadi na ki (Na fadi na ki)
Suna so suga na kasa lumfashi (Na kasa lumfashi)
Suna so suga na fadi na ki
(Suna so suga na fadi na ki)
Suna so suga na kasa lumfashi
(Suna so suga na kasa lumfashi)
Karka raina wanda baya da shi
Watarana zai zama yana da shi
Rayuwa juyin-juyi ce
Inji "Kwado da yafada ruwan zafi"
Karka raina wanda baya da shi
Watarana zai zama yana da shi
This life na turn by turn
Inji "Kwado da yafada ruwan zafi"
Ban raina kowa ba
Kuma bana so a raina ni
Ban zagi kowa ba
Kuma bana so a zage ni
Micky on the mixer
Lyrics powered by www.musixmatch.com