Lyrics

BASH NEH PHA BASH NEH PHA BASH NEH PHA Ehh Ahh Kaii Ahh Iiii Iii Ina so Ina so Ina so Dadi Wa yaki dadi? Dadi Wa yaki dadi? Amma tirr, tirr na zubar da mutunci naje kwadayin dadi Ina nesa, idan da mutunci ku kaini garin dadi Wallah, tallahi bawanda yaki dadi Wallah, tallahi bawanda yaki dadi Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma Bash neh pha So nake na jini cikin dadi Da na ci da na sha da na nishadi Na ci kaza nabar tafashen yadi Ina barci akan gado mai fadi Lafiya da kudi suna man dadi Ku gayawa makiyi na ya fadi Makiya kuna ruwa kaman kwadi Ina ci gaba dadi akan dadi Na fito daga dadi zuwa dadi Ina dariya dadi yakai dadi Shi zubar da mutunci fa ba dadi Ace babu mutunci, ina dadi? Gardi kai dole na so dadi babana Dadi Dadi Aiii dadi Dadi Mama da dadi mana Dadi, dadi Ai ba kamarki mama (dadi,dadi) Dadi Dadi Dadi Dadi Dadi Wa yaki dadi? Dadi Wa yaki dadi? Amma tirr, tirr na zubar da mutunci naje kwadayin dadi Garin dadi na ne sa Idan da kudi je ka kaini garin dadi Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out