Top Songs By King Kabeer
Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
King Kabeer
Songwriter
Lyrics
Yangar ki ta banza
Yangar ki ta hofi
Yanzu ba maganar farin mace ko kyau akeyi ba
Kin iya kunu?
A haka zaku goge
Niko Allah nagode
Hanyoyi sun bude
Ah, kaga dole in gode
A haka zaku goge (a haka zaku goge)
A haka zaku goge (a haka zaku goge)
A haka zaku goge, kun gane?
A haka zaku goge (in kun gane)
A haka zaki goge (a haka zaki goge)
A haka zaki goge (a haka zaki goge)
A haka zaki goge yarinya
A haka zaki goge
Chocolate girl ce (chocolate girl)
Koko kalan madara (koko kalan madara)
Black beauty ce
Koko fara karara (koko fara karara)
Akwai ta da kyau (kai akwaita da kyau)
Kuzo kuga kyau (kuzo kuga kyau)
Zallan kyau (kai zuba yake)
Madaran kyau
Ammah duk kyan da kike
Da baki iya kunu ba kin kwaba (baby kin kwaba)
Baby kin kwafsa (baby kin kwafsa)
Baki iya kunu kin kwafsa (ki kwashe kayan ki)
Kin kwafsa (kin kwafsa)
Kin kwaba (ai kin kwaba)
Baby kin kwafsa (ki kwashe kayan ki)
Baki iya kunu ba kin kwafsa (ke kwashe shi)
Kunu (alkalin tsamiya)
Kunu (da ya ganni ya zabura, sai kace sukari zansa masa)
Kunu (alkalin tsamiya)
Kunu (da ya ganni ya zabura, sai kace sukari zansa masa)
Kasan me? (Ina jin ki)
Na iya jallof din taliya (kin iya kunu?)
Na iya fried rice (kin iya kunu?)
Na fuskanci kai ma'abocin son tuwo ne
Na iya tuwo (kin iya kunu?)
Zan rika gaishe ka da safe (kin iya kunu?)
Zan rinka yi maka duk abinda kake so (kin iya kunu?)
A haka zaki goge (a haka zaki goge)
A haka zaki goge (a haka zaki goge)
A haka zaki goge yarinya
A haka zaki goge
Chocolate girl ce (chocolate girl)
Koko kalan madara (koko kalan madara)
Black beauty ce
Koko fara karara (koko fara karara)
Akwai ta da kyau (kai akwaita da kyau)
Kuzo kuga kyau (kuzo kuga kyau)
Zallan kyau (kai zuba yake)
Madaran kyau
Ammah duk kyan da kike
Da baki iya kunu ba kin kwaba (baby kin kwaba)
Baby kin kwafsa (baby kin kwafsa)
Baki iya kunu kin kwafsa (ki kwashe kayan ki)
Kin kwafsa (kin kwafsa)
Kin kwaba (ai kin kwaba)
Baby kin kwafsa (ki kwashe kayan ki)
Baki iya kunu ba kin kwafsa (ke kwashe shi)
Kunu (alkalin tsamiya)
Kunu (da ya ganni ya zabura, sai kace sukari zansa masa)
Kunu (alkalin tsamiya)
Kunu (da ya ganni ya zabura, sai kace sukari zansa masa)
Lyrics powered by www.musixmatch.com