Listen to Sai ya Faru by Mr442

Sai ya Faru

Mr442

Afro-Beat

5,373 Shazams

Lyrics

442 Arewa international (Ovierivie) Ansa tsoro na ma ya goshe Rayuwa ba taban mamaki Nakusa dakai shi ke tsafi Yaga bayanka karka tashi Ansa tsoro na ma ya goshe Rayuwa ba taban mamaki Nakusa dakai shi ke tsafi Yaga bayanka karka tashi Sai ya faro, sai ya faro Tinani na ya karu, ya karu Masu sona kuma sun jimu Sun jimu, munsha kuka Wake sonmu? Allah ne mai sonmu Ko wani allazi da amanunsa Ko wane dan adam da kaddararsa Mun dau namu mu mun fahimta Gidan kaso gidan makaranta ne Ina da labari wasu da yawa Sun bani mamaki Ashe sona du abaki ne Matsala da tazo suka share ni Kowa yasan da sani Duk zamu fitu kuma zamu fadi Mun chanja rawa mun chanja kidi Ta chanja gida ta kwance zaninta Daraja aka daga wa 442 Ankama an kai kotu An daure Allah ya kunce Badan shi ba da nazauce Ansa tsoro na ma ya goshe Rayuwa ba taban mamaki Nakusa dakai shi ke tsafi Yaga bayanka karka tashi Ansa tsoro na ma ya goshe Rayuwa ba taban mamaki Nakusa dakai shi ke tsafi Yaga bayanka karka tashi Sai ya faro, sai ya faro Tinani na ya karu, ya karu Masu sona kuma sun jimu Sun jimu, munsha kuka Wake sonmu? Allah ne mai sonmu In kana dashi ne zaka ganu In baka dashi kuma zaka banu Amana nan tantabaru Wasu ke mun koda bani gari Kana kina ban damu ba Menene bai faru ba? Wai ance nace ban damu ba Wani aiki anyi bisa kuskure Tafiyan wani ai sai da tuntube Ku ke jifan kuma na dake Arewa da kanta wai ina take? Ku gaya masa hanuna take Take, take na dake, na dake Take, take na dake, na dake Tsoro na ma ya goshe Rayuwa ba taban mamaki Nakusa dakai shi ke tsafi Yaga bayanka karka tashi Ansa tsoro na ma ya goshe Rayuwa ba taban mamaki Nakusa dakai shi ke tsafi Yaga bayanka karka tashi Sai ya faro, sai ya faro Tinani na ya karu, ya karu Masu sona kuma sun jimu Sun jimu, munsha kuka Wake sonmu? Allah ne mai sonmu
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out