Music Video

Garzali Miko latest Hausa song (zata kasheni) ft tumba gwaska Official New Music Video
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

PERFORMING ARTISTS
Garzali Miko
Garzali Miko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Garzali Miko
Garzali Miko
Songwriter

Lyrics

Ni kishinki nakeyi Kishinka nakeyi Karka kasheni (Sadiq Saleh's production) Ni kishinki nake karki gujemun Kaunarki tanaso zata kasheni Ni kishinka nake karka gujemun Kaunarka tanaso zata kasheni Ni kishinki nake karki gujemun Kaunarki tanaso zata kasheni Kaunarki tanaso zata kasheni ki tinani Kina da tausayi karki bari ki tayani Gani nan zuwa ga hannuna ka rikeni Inka gangara wani hali zaka sakani? Kishinki nake yardata zarce yar Fulani Wanda ya tamini ke tilas zaiji rauni Wanda ya tabaka Nima zan masa rauni Kaunarki ne nake jinta Kamar zata kasheni Zafi naso da kaunarka ya kaini kwance Tinani nake kamar za'ayi mini kwace Kullum ina maraba dakai na amince In har kazo gida guna nayi dace Ni nasan zuwanka guna wata darace Rashinka gaskiya soyayyar zata kasheni Kaunarki ta sakani inayin juwa Nagane rashinki yana sani a damuwa Ganinki ne yake sani cikin karsashi Mahadin hakori ashe shine dadashi Ni sai dake ko makiya sun fada A rabamu dake wanan kumw babu 'da Ko bani raye nasan tabbas zaki tinani Hanuna yana rawa zo ka rike min Komai ina bukatar ka aza min Nasan babu abunda ke zaki hana min Alkawarin da kikamin zaki cikamin Arzikin cikin ido baya wuce ruwa Sanadin ka yanzu sai in koma uwa Kece uwar gida kuma kece kawa A gabanki in kinaso sai nai rawa Kaine kake ban nishadin rayuwa Sai mutuwa dani dakai zata rabawa Karka kasheni Ni kishinki nakeyi Kishinka nakeyi Karka kasheni
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out