Lyrics

Mayco productions Karshen zance asalina ni dan soyayya ne Ba zan gajiya ba Sai nayi wa soyayya ta hidima Karshen zance asalina ni yar soyayya ce Ba zan gajiya ba Sai nayi wa soyayya ta hidima Karshen zance asalina ni dan soyayya ne Ba zan gajiya yaba Sai nayi wa soyayya ta hidima Karshen zance asalina ni yar soyayya ce Ba zan gajiya ba Sai nayi wa soyayya ta hidima Nayi gadon soyayya amsa larkiyi jayaya Karbi sarewar so busa kyakyawar yarinya Zarenki kalar yadi na ne ga rana kiyi shanya Naji ana yimin burga bari in dan ja layi Kan maganar da kake kaina bari in danyo koyi Nima nayo gadon kauna ni da kai ba sauyi Wahala ta kare kenan mai nema yasamu Mai hakuri yayo dace tarkona yayi kamu Kai guzuri in zakayi nisa kafin bin hanya Bani bayyani mai dadi tin kafin in juya Nabaki masauki A cikin zuciyata mai tarin girma Asalinane kauna dole in nunama Nazamo shaida a kanki Ko gabas ko yamma Tunda dai kai ne ogan dole asara ma Jeki na yarje nabaki duka dama-dama Nayi dace aso nayi dacen soyayya Nakamu da sonki ki taho ni na shirya Dole nazo gunka bani jayaya In dai dake kisani bani jin kunya Kama hannuna Karka bari wani 'da ya tabani Wanda duk ya tabaki Zan masa wankin babban bargo Kafada na yarda Zan maka wakar garjo-garjo Kin zamo sashina Ga lambar girma nan ingo Saman da kasan da kasan ka karade Za'a kira da babban dodo Bani dauka raini Domin ki ne na zamto shago Ko ruwa ko iska Wallahi kafi karfin kwando Tsaya a damana Bani barin wani 'da ya tabaki Ya taba ki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out