Lyrics

Malam6ix Vip sai kinzo za'ayi taro Yar manya sai dai ni babban kwaro Vip ke ta musamman ce Mairo Ni sai Mairo, jeki agwagwa kidau toro Kwasha-kwasha bata ado gangaro Kina raina kinyi zaman dabaro Chikar boss, mugun boss ni mayen Mairo Kyanki yana karo, wulakanci na nakaro Mairo Matar duba rudu, to dauki madubin duba rudu du go Zaki ga wanda yazo min wacce nake so, ya faman gyambo Kadaran kadahan, haka wanda yayi mini nayi masa dai-dai ko zambo Ni lamba shida, kare magana oga yayan bo-bo-bo Kina sona Aure zanyi bana Bana-bana, a tsaida magana Kina so na muyi aure bana Ki cewa siriki na Zan turo baba na Vip sai kinzo za'ayi taro Matar manya sai dai ni babban kwaro Vip ke ta musamman ce Mairo Ni sai Mairo, agwagwa jeki kidau toro Kwasha-kwasha bata ado gangaro Kina raina kinyi zaman dabaro Yarinyar boss, mugun boss ni mayen Mairo Kyanki yana karo, wulakanci na nakaro Mairo
Writer(s): Saeed Sulaiman Iliyasu Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out