Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Composer
Shareef studio
Shareef studio
Songwriter

Lyrics

M Shareefu Ga kinan Ga ni In ba kenan Ba'a ni In da kike nan Za ni Masoyi na Rike, rike Rike alkawari na Rike rike A sa mana rana Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh Rike rike Rike rike Allah na, sarki nagode maka ah Kai ne dai, wanda kai mini daukaka ah Ka bani basira, yau haka haka ah Kai na wanke masoyi yata, tinini sha duka ah Ina godiya da samun ki Zan tafiya ban kyaman ki Babu ruwa idan ba ki Kin saniiiii Ga kinan Ga ni In ba kenan Ba'a ni In da kike nan Za ni Masoyi na Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh Rike rike Rike rike Ke ce dai, ke Ba wata sai ke Komai nawa ke ke Haka nan ki ke Kin sa ni ne kin kai Ba zan cen sa in kai Daga ni kun san ta kai So ta da soyeya Zuciya takice, halin fitina Haka duniya sun san naki ne Ni ban magana Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh Ga kinan Ga ni In ba kenan Ba'a ni In da kike nan Za ni Soyeya Ba zan so wata yar kaman ke ba Baby ki ce a jinyo ba Samun irin ki ba sauki ba Bana sauro ban ji komai Abokai sun so komai Bakankizo kin komai Ashe zaki bada komai A taba ki bazan yi shuru ba Bazan yi juwe gani ba Ko da karfi na bai kai ba Na ye ya din ti tuwo Da komai yau zan aikatar Tunda dani kike son a cikin maza Kin kira ni da dan autan maza Ga kinan Ga ni In ba kenan Ba'a ni In da kike nan Za ni Masoyi na Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah (rike alkawarina) Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh(a sa mana rana) Ga kinan Ga ni In ba kenan Ba'a ni In da kike nan Za ni Masoyi na
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out