Lyrics

One, two, three, four, go One, two, three, four, go (Malam6ix) (Ma-mad oh!) Kar ku ganni haka ai da kyar na koya Nai gudu nai tsalle-tsalle na a baya Ni ban iya ba Allah ma ya hana karya Ba a gane maci tuwo sai an ga gaya Eh mai na tare muku? Mai na muku? Ku ke sa ni uku Eh Allah ne ya aran cokalin ku Na ci a akushin ku Jiya ai kun ci na ku Ya suka gan mu da Naira (Siddabaru) Wai a ina muka samu? (Siddabaru) Ya suka gan mu da Dollar (Siddabaru) Wai ina muka samu (Siddabaru) Ya suka gan mu da kima (Siddabaru) Allah ne ya bamu (Siddabaru) Ba mai tona asirin mu (Siddabaru) Dole ku gan mu ku bar mu Masoyana zafafa, zafafa Ni naci riba fa (Siddabaru) Motoci zafafa, zafafa Ba mai raini fa (Siddabaru) Yaron ya kama kasa Malam6ix ba wani gibi fah (Siddabaru) Bafun mu zafafa Mu bama cin mara tsafta fah (Siddabaru) Siddabaru Siddabaru Siddabaru Sid-sid-siddabaru Allah hore mu raba musu Allah hore mu kashe musu Arziki dore mu nuna musu Allah bamu rabon mu kar ka bar musu Kowa jure nema Watarana zai kama Agogo na ya soma Gara gu ajjiye tsama Baka shirya ba ka koma Don kada ka yi nadama Harka ta kankama Yadda su kai mana sai mun rama Kar ku ganni haka ai da kyar na koya Nai gudu nai tsalle-tsalle na a baya Ni ban iya ba Allah ma ya hana karya Ba'a gane maci tuwo sai an ga gaya Eh mai na tare muku? Mai na muku? Ku ke sa ni uku Eh Allah ne ya aran cokalin ku Na ci a akushin ku Jiya ai kun ci na ku Ya suka gan mu da Naira (Siddabaru) Wai ina muka samu? (Siddabaru) Ya suka gan mu da Dollar (Siddabaru) Wai ina muka samu (Siddabaru) Ya suka gan mu da kima (Siddabaru) Allah ne ya bamu (Siddabaru) Ba mai tona asirin mu (Siddabaru) Dole ku gan mu ku bar mu Masoyana zafafa, zafafa Ni naci riba fa (Siddabaru) Motoci zafafa, zafafa Ba mai raini fa (Siddabaru) Yaron ya kama kasa Malam6ix ba wani gibi fah (Siddabaru) Bafun mu zafafa Mu bama cin mara tsafta fah (Siddabaru) Siddabaru Siddabaru Siddabaru Sid-sid-siddabaru
Writer(s): Saeed Sulaiman Iliyasu Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out