Lyrics

Eh yah A'a a'a ni nace abani kidi A'a zan waka karma jankidi (ba gani ba) Sabuwar waka nazifi nake abani kidi (ba gani ba) Nace abani kidi (ba gani ba) Wai ni me na fadi (ba gani ba) Su o'oh babu nadi (ba gani ba) Salamu'alaikum ayi shiru zance na fadi (ba gani ba) Da anki da an so gaskiya ta zana fadi (ba gani ba) Gaskiya dokin kafara ah rike akwai dadi (ba gani ba) Gaskiya kunsan ta kere kobo ko babu hadi (ba gani ba) Tuwo na akwai nama to me zan da sudi (ba gani ba) Aa me zan da sudi (ba gani ba) Tambai bani kidi (ba gani ba) Hadi da hadi Toh kano ta dabo tinbin giwa dole ne ah fadi (ba gani ba) Garin mu garin kallo ne dole ne ah fadi (ba gani ba) Garin sarki sanusi na biyu nayi fadi (ba gani ba) Sadaukin sarki mai ilimi akwai dubi (ba gani ba) Ma'ana sarkin mu akwai naira akwai budi (ba gani ba) Nace agaida nadi (ba gani ba) Shima abashi kidi (ba gani ba) Babu hadi Wata yarinya tayi aurenta hakan na fadi (ba gashi ba) Kuma suna dace da angonta daidai ah hadi (ba gashi ba) Kafin sati sukayi rigima ta dinga badi (ba gashi ba) Tajeta gida tana kwanbo na rashi mafadi (ba gashi ba) Kwana na bakwai mijin shi ma aure ya dadi (ba gashi ba) Amarya sai tangadi (ba gashi ba) Shine ya hadu da hadi (ba gashi ba Qawa itace mahadin (ba gashi ba) Ga dan makadi ya taka rawa kubashi kidi Madan danniya dinya ah nika ake ramadi Ashe sanadi in ya raba so akwai radadadi Zaren da ka daure ya tsinke ka fara kadi Kubani kidi naji yayi tsauri gabanku gadi Zance zana fadi Nace kubani kidi In waka karma jan kidi Tana ta yanga wai wancan sai mai kudi (ba gashi ba) Idan kajeka gunka babu kudi zaka fadi (ba gashi ba) Tana ta yawo ba mafadi gaban tangadi (ba gashi ba) Idan taga mai mota zata bashi hadi (ba gashi ba) Anan a rage mata hanya har tana gyangyadi (ba gashi ba) Burinta sai mai kudi (ba gashi ba) Kulum tana tadi (ba gashi ba) Wataran ko zata badi (ba gashi ba) Ba gashi ba Ba gashi ba Ko ko aita kombo naga samari babu kudi (ba gashi ba) Suna yaudaran yan mata nan da can su dadi (ba gashi ba) Da safe ka gansu ah gefen mai waina babu badi (ba gashi ba) Wanan ya kawo biyar wannan anan su hadi (ba gashi ba) Wani ba taro babu asi balanta yai hadi (ba gashi ba) Karyar kuce na fadi (ba gashi ba) Gayu adena sudi (ba gashi ba) Mata kubar rudi (ga gashi ba) Ba gashi ba Nasoya na karya ba Allah an su hadi (ba gani ba) Suna hira sun hada kai ah duhu ganan su gadi (ba gashi ba) Mutum daya ne ko biyu na rasa me suke yin fadi (ba gashi ba) Suna zaune babu tsuron Allah suna tadi (ba gashi ba) Kode kuji sakon kubari ina yin gargadi (ba gashi ba) Kuma nine na fadi (ba gani ba) Zuma nan da madi (ba gashi ba) Zancen kawai fadi (ba gashi ba) Kowa yayi auren soyyaya shi zai tadi (ba gashi ba) Auren soyyaya shine mai riba ina ta fadi (ba gashi ba) Idan dai babu soyyaya aure akwai radadi (ba gashi ba) Ana wahala cikin auren nan za'a fadi (ba gashi ba) Ki zobo, ka zako wanda kukayi kyau da hadi (ba gashi ba) Aure akwai dadi (ba gashi ba) Sannan akwai budi (ba gashi ba) Zan so ku tausa kidi Ba gashi ba Ba gani ba Ba gashi ba Ba gashi ba Ba gani ba Ba gashi ba Ba gashi ba Ba gani ba Ba gashi ba Ba gashi ba Ba gani ba Ba gashi ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out