Lyrics

A Mg boy record Eh mana Nayi tsuntuwar soyayya Ya dai kake kallo na Tabbas ina ga kin shiga raina Ka baro shiri tun rana Me kike nufi ne yar yariya Wai ina nufin sai ka shirya Ai ko na dade kan hanya Domin ko naga komai na baki kin karba Ya kagani tintini dama na shaida maka Ni ko na shaida, tunda a sanki na harzika Bata kai nan ba, indai so ne na yarje maka Na gode sansar kauna zan nuna miki yan mata Eh yan mata So ne sanadina na kasa karatu Samunki a raina yasani na yantu Burin da nakeyi ni dake mu kasantu Fatan da nake ni dake mu fara shirin aure Kaunarka nakeyi, da babu iyaka Zancen danake, da wuya a samu irinka Ka kai na miji, ba ta inda anka rage ka So ya zama kauna, gareka masoyi na Kin san na kamu, mai sona Karki bari a raba mu, burina Da kai zan rayu angona Ba wani wanda ya kai ka, a ruhi na Kina burge ni, na yarda Kin san so yanzu, yayai tsaida Kana nan raina, ka kwanta Cikin duka jikina, sanka yayai huda Ni ke zan aura, ki zam mata Nima kai zan aura, ango na
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out