Top Songs By Hamisu Breaker
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Hamisu Breaker
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hamisu Breaker
Songwriter
Lyrics
Mai sona zama kinshiki nazamto danga
Amince mini sai nace dake sam barka
Zuciya ta kwan da binciken yar baiwa
Ashe kece kika zam cikon numfashi
Mai sona kazam kinshiki nazamto danga
Amince mini sai nace dakai sam barka
Zuciya ta kwan da binciken dan baiwa
Ashe kaine zaka zam cikon numfashi
Faruwa so nei abun kamar a mafarki
Bayyana shi gareki yazam jan aiki
Zana kare hakkinki bani son kiyi raki
Ban ruwan kauna dazana sa a makoshi
Na riga na fara sonka tun ran farko
Adanawa nai a zuciya tai dako
Aka ce giji lahira a dole na sauko
Tunda dai nagane kai kamin rarashi
Gun zanyi ginin gidan zago mai kwari
Zanyi kofofin shigarsa tari tari
Bani son a rako ni gunki jin labari
Tunda dai sirrinmu namu nei boye shi
Zuciya sai babu kai takan san kunci
Bani son rabuwan koh gurin yin bacci
Kayi mun komai a sanka banjin daci
So nake, kullum na ganka ban son fashi
Duk yabon danayo ce nai dai dai
Zo mu zauna bani son kimin nisa dai
Ambatawa nai kisa a rai nine dai
Naki din nan kin zamo bugun numfashi
Ni a kaunarka bani neman sauki
Dan akanka ina shirin fada dasa yaki
Koh a bacci nawa kai nakewa mafarki
Mai shirin wara mu yayai abun ban haushi
Ehhhhhh, kin gani dai ke kadai kike min kamshi
Kin rike ni da gaske baki son garwashi
Tunda dai a kwararafa ake jin danshi
Zana zauna gunki sanki babu irin shi
Mai sona kazam kinshiki nazamto danga
Amince mini sai nace dakai sam barka
Zuciya ta kwan da binciken dan baiwa
Ashe kaine zaka zam cikon numfashi
Mai sona zama kinshiki nazamto danga
Amince mini sai nace dake sam barka
Zuciya ta kwan da binciken yar baiwa
Ashe kece kika zam cikon numfashi
Ashe kaine zaka zam cikon numfashi
Ashe kece kika zam cikon numfashi
Ashe kaine zaka zam cikon numfashi
Ashe kece kika zam cikon numfashi
Lyrics powered by www.musixmatch.com