Listen to All For You (feat. Sals Fateetee) by Ali Jita

All For You (feat. Sals Fateetee)

Ali Jita

Blues

3,405 Shazams

Lyrics

Ali Jita (Don Adah) Ko ina nake ina tunanin ki Dare da safiya ina ta zancen ki Kin sace zuciyata, kin sace zuciyata Komai nake da shi duka na baki Bazani yarda yan uba su dameki Kin sace zuciyata, na baki zuciyata Daga yau har abada, i wanna be with you Daga yau har abada, can't live without you Kin sace zuciyata, kin sace zuciyata Kin sace zuciyata, kin sace zuciyata Kar ki kiji komai, alkawari na rike Kar kiji komai, soyayyah na rike Kar kiji komai, karkiji komai Kar kiji komai, karkiji komai Kar kiji komai, karkiji komai Lala-lala-lala lala-lala-lala Lala-lala-lala lala-lala-lala la Hmm-mm-mm Na baki zuciyata, yarinya Na baki zuciya ta Na baka zuciyata, yaro Na baka zuciya ta Ko ina nake ina tunanin ka Dare da safiya inta zancen ka Na baka zuciya ta Na baka zuciya ta Komai da nake da shi duka na baka Na yarda duka inda zaka zan bika Ka sace zuciya ta, na baka zuciyata Ka sace zuciyata na baka zuciyata Daga yau har abada, i wanna be with you Daga yau har abada, can't live without you Ka sace zuciyata, baby, na baka zuciyata Ka sace zuciyata, baby, na baka zuciyata Lala-lala-lala lala-lala-lala Lala-lala-lala lala-lala-lala Lala-lala-lala lala-lala-lala
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out