Listen to Cards (feat. Mr Kebzee, Geeboy & Lil Prince) by Feezy

Cards (feat. Mr Kebzee, Geeboy & Lil Prince)

Feezy

Pop

1,144 Shazams

Lyrics

It's your boy Feezy yeah I got Gee, Lil Prince, Mr Kebzee mehn! Kowa da kowa na sona Dan nine number one Taji labarin wai I play cards for fun Tace Feezy mu dauka picks Just stay where you are Y'know I wanna be popular thats why I need a Star Tana fara acting expensive directly nace Cut Bitch I play girls like cards Bana gambling tace Whot? Wai ita batasan cash dan zatai shopping a net General market, hold on To a nan zan baki Check bitch Nigga don't mess with me Barin tsage ma Idan ka kwapsa min To zan karta ma General market to all of ma ladies I ain't gonna let you play me bitch Don't touch ma Cards cards cards cards cards cards cards cards Karr ki taba Karr ku taba min kati Playing the game on a stereo You heard ma name on the radio Nine mai karta bataso inbarta To all of the girls ima saviour Taga motoci birjik Nace mata en mata Pick Two Sai tace kar fa su kare nace ai akwai a General Market Number 14 layin karta Kisa a kanki dan karki manta Don't hesitate kizo muyi chilling Domin fa ni Allah ya mini wadata kai Sai tace min "I need" Wai she needs Carpet Zatasa a daki Okay 'yan mata Hold On Yanzunnan nafito daga wanka wait Lemme put my cloths on Zan baki 8 thousand pounds Amma nabaki suspension get out Janye katin ka In fact ga two for your mistakes Ga hold on general uku incase Ga suspension uku ba case Nine next kuma bansan haste Kai? Ka cika surutu Kaja kati rututu Bakinshi dogo bututu I play dirty butu-butu Ga pick two guda uku Manja na shafa muku Kati na boye muku Kai, tunda baku gane dabarun da nake muku har na zamto muku legend And then Mr Gee za'a sama tsaro Harda kawo mai wani agent Ku kirga hannun ku Nigga don't mess with me Barin tsage ma Idan ka kwapsa min To zan karta ma General market to all of ma ladies I ain't gonna let you play me bitch Don't touch ma Cards cards cards cards cards cards cards cards Karr ki taba Karr ku taba min kati Playing the game on a stereo You heard ma name on the radio Nine mai karta bataso inbarta To all of the girls ima saviour Lil Prince baby! Na duro a marsandi Ga kudi nan cike da pocket Baby na takira ni nace what? Wai Lil ka kaini general market Duk ga en mata nan figure 8 Ina zuwa suka ban suspension Sai na bibbisu da wasu kati Dan naga suna cikin recession Na watsa masu 5 gold iPhones Da Pick Three kuma sunki rejecting Wata kuma batasan iPhone Wai ni kadai tayi selecting Sai na kaisu kasuwa da convoy Da motoci goma sha biyu Jakan wani color? Guda nawa? Tace min Ja Biyu raa! Nigga don't mess with me Barin tsage ma Idan ka kwapsa min To zan karta ma General market to all of ma ladies I ain't gonna let you play me bitch Don't touch ma Cards cards cards cards cards cards cards cards Karr ki taba Karr ku taba min kati Playing the game on a stereo You heard ma name on the radio Nine mai karta bataso inbarta To all of the girls ima saviou, yo, yo
Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out