Lyrics

Lala lalala lala Uhm hmm hmm hmm hmm Lala lalala lala la Ahh hahh ha ha Don Ada Soyayyar da nake miki ban canza ba Komai zasu fada miki ba shi ne ba Ina sonki (Dare da rana) Cikin raina (Dake na kwana) Rabin raina zinariyata Kin zamto jinin jiki na Ki yarda dani na baki kauna (Na baki kauna ta) Ki yarda dani na baki Soyayya (Na baki soyayya) Gaya mini damuwar ki Fata kullum na ganki Gaya mini me yake damunki? Gaya mini wa yake damunki? Na yarda dake Ki yarda dani Bana son gawgawa Suna ta fada Wai ke kyakkyawace kuma son kowa Ni da zan samu Fata na in aure ki Sai kisha kuru min ki Makiya zasuyi mamaki Zancen ki daban Muryar ki daban Kallon ki daban A adon ki daban Tafiyar ki daban Takun ki daban yake Aya aya mai nono (Aya aya mai nono) Oya oya mai nono (Aya aya mai Nono) Nace kiya kiya mai nono (Aya aya mai nono) Oya oya mai nono (Aya aya mai nono) Gidan mu ba a kada nonon shanu (Lale huwa lale) Gidan ku ba a kada nonon shanu (Lale huwa lale) And my dream girl I love you just the way you are Sweet Melody I love the way you wake me sing I wanna be close to you (Closer than your eyes) I wanna be close to you (Closer than your skin) The butter in bread ooh And the sugar in my tea ooh The butter in bread ooh And the sugar in my tea ooh Aya aya mai nono (Aya aya mai nono) Oya oya mai nono (Aya aya mai Nono) Nace kiya kiya mai nono (Aya aya mai nono) Oya oya mai nono (Aya aya mai nono) Gidan mu ba a kada nonon shanu (Lale huwa lale) Gidan ku ba a kada nonon shanu (Lale huwa lale) Lala lalala lala Uhm hmm hmm hmm hmm Lala lalala lala la Ahh hahh ha ha
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out