Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter

Lyrics

Prince Production Aure yana da dadi Ba dan mahassada ba Nima ina da mata Ba zaku karyata ba Bana kidan tazuru Bana kiran tazuru Lahaula tafi guru Kukan bakin mazuru Ango mijin amarya bikin ku babu karya Ango mijin amarya kwarya da tabi kwarya Amarso nata shayqi Wanka jinin maraya Masoya sunyi aure Makiya kuja da baya Kafin yadau amarya Mijin ki yayi zarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Zaku ba wa makiyya kunya Ango da amarya Bayan ka ango baza tayi jarumi ba Amarya tayi alkawar' bakuma dan kadan ba Angon ta mai madubin fuska na duba Ke koh kin zamo ya zinariya ba da wai ba Amarsu sun sani ba a fiki yawan shiga ba Amarya ba fushi ba, ba damuwa ba Sannu ya ta baiwa, basu karyata ba Sama tayi nisa ba dan kadan ba Karyar kurege bazai noman gyada ba Kuma mai madachi bazai iya talata ba Auren masoya baza ai babu ni ba Kowa ya taso, rawa ba aibu bace ba A lika Naira, Dalla ba dan kadan ba Dangi na ango lallai baku san tsiya ba Dangi amarya ba a fiku a arzaki ba Kafin yadau amarya Mijin ki yayi zarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Yana ta murmushi Ango ya samu amarya Kowa ya shake murya Da da ya ci dambu Dangi da yan uwa dukka sun daura kambu Kafin yadau amarya Mijin ki yayi zarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Yana ta murmushi Ango ya samu amarya Waya yake Amarya Kira yake Amarya Bacci yake Amarya Tafiya yake Amarya Aiki yake Amarya A gida yake Amarya Ah ina kake Amarya Amarya Amarya Amarya Amarya Amarya Beat Amjad record
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out