Lyrics

Da fari dai sunai mini dariya Sun dau abinda nakeyi hayaniya Haka nake fama da dawainiya Kullum kaman na taka karangiya Na sha wahala Dare da rana cikin matsala Na rike لَا حَوْلَ Shi zaya zam min haken fitila Eh, from Kano to Kaduna Ba inda zani na kwana Ina zani na zauna Ga Inuwa ina yawo a rana Rayuwa kenan Sun dauka ta kare shikenan Kun fa yakun Allah ya yarda shikenan Inaci da safe banci da rana Yane kenan? Yanzu gashi da ance Zango Su ringa ni kenan Sunce bazana kai ba In nayi bazasu so ba Gashi nazo bazasu ja ba Kuce musu chan dai gasu gada Sunce bazana kai ba In nayi bazasu so ba Gashi nazo bazasu ja ba Kuce musu chan dai gasu gada Nana na-na-na-na Yau ga sunan mu an kama Anji mu kuma an san mu Bayan wuya akwai riba Tun wuri ku daina tababa Tunda mun tsallake A zuciya duk mu sarkake Tunda dai rabbi ya bamu Masoyan mu suma sun samu Ga fura da nono akwai damu Yadda na dauki girmama kai Baya kama da girman kai Ga hakar mu dai takai Komai dai-dai Rayuwa kenan Sun dauka ta kare shikenan Kun fa yakun Allah ya yarda shikenan Inaci da safe banci da rana Yane kenan? Yanzu gashi da ance Zango Su ringa ni kenan Sunce bazana kai ba In nayi bazasu so ba Gashi nazo bazasu ja ba Kuce musu chan dai gasu gada Sunce bazana kai ba In nayi bazasu so ba Gashi nazo bazasu ja ba Kuce musu chan dai gasu gada (Sultan with the beat baby)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out