Lyrics

Ado Gwanja ne Sama Kasa Mata sama Tunda rabbanane yakaleni Ba Niger ba ko America ne ta Takamani wallahi sai takale ni Gaba takaimu Baya tajasu Chan musu Ba Niger ba ko America ne ta Takamani wallahi sai takale ni Tunda rabbanane yakaleni Ina son ku ai kunsani Ni daku akwai kishi Jamma'a ta akwai riba La la waye nan Ba Niger ba ko America ne ta Takamani wallahi sai takale ni Tunda rabbanane yakaleni Allah ya kiyaye dai Nidai nace dai Kuzo kuji dai Amma gani nan dai Kasa Sama Mata
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out