Top Songs By Auta Waziri
Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Auta Waziri
Songwriter
Lyrics
Hamisu Breaker
Auta Waziri kuke ji malam
(Mahmud MD on the beat)
Bukatu na basu wuce wannan ba
Kin san bukatu na basu wuce wannan ba
Nima bukatu na basu wuce wannan ba
Bukatu na ba zasu wuce wannan ba
Ni bukatu na basu wuce wannan ba
Da hakori da harshe ma basu ki su saba ba
Ni a tunani na, ban ishe riban ba
Idan har zan ga abin so kuma ban furta ba
A cikin ruwa akwai kifi
Basu bidar zafi
Idan so yayi zurfi, bazan ci amana ba
Tunda so ya aike ni zani kai sako
Kuma na karba ina tafe kaman bako
Akan bukatar sa, shi sai yasa kayo roko
Yanda dai ya nufa ni banki yin biyayya ba
Bukatu na basu wuce wannan ba
Nima bukatu na ba zasu wuce wannan ba
Ya ina ta tsaida ki kin ki ki duba ni?
Da so na taho don Allah kar ki bada ni
Kinzo a mafarki na
Kin hana barci na
Komai zafin rana
Zan biki ba zana tsaya ba
Ina da bukata
Gare ki zana fade ta
Dama ki fahimta
Ki bani son ki na huta
Mene burin ka?
Kai ba ruwan ka barni na bita
Toh dai a sa lura
Ko ta kashe ni babu ruwan ka
Ba zata kashe ba
Ba zata hana ka ba
Ba zata wuce ka ba
So sai ta baka
Nima bukatu na basu wuce wannan ba
Bukatu na ba zasu wuce wannan ba
Bukatu na basu wuce wannan ba
Kin san bukatu na basu wuce wannan ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com