Music Video

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter

Lyrics

DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ga sadaki, na biya sadakin ta A sadakin, akwai gida akwai mota Gani na zo muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Sannu-sannu ni na kamu ne da soyayya Nayi bacci tsakar dare da kan juya Ina tunanin irin zubin ki yarinya Shi hali jari, naki yafi zinare Bani so kiyi kuka, da naji zan kare Zuciya ta kullum a son ki ta tare Ga sadaki, zan biya sadakin ta A sadakin akwai gida akwai mota Ku raka ni muje gurin mahaifin ta Yanmata in kin ka soni kin huta DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga DJ sa mana kida Sa mana kida Na Ali Jita DJ sa mana kida Sa mana kida Mu taka rawa Da ganga Mai ganga Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo) Ayyara iye (alagidigo)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out