Lyrics

Ahh, yarinya (Musax) Ahh dan yaro So sinadari yanmata So sinadari dan gata So sinadari yanmata So sinadari dan gata Kaunar ki zuci tayi min kanta Son ka ne yasa nayi rata (Musax Beats) Indai a kan ki ne zanta gudu domin na kama zomo A silar ki ko kahon jaki ne ni zani je na nemo Bana gudun wuya don karshe ni zana sharbi romo Ke dai kawai rike mana sirri kar ki fade shi ko gun kanwa ta Bana bidar madaci gara zuma don tana da zaki Na samu mai kawaci wanda garen baya danne hakki Muyi rayu ta 'yanci don Gizo baya rabo da Koki Muyi ta buduri ko munyi fada mu da kan mu sai mun sasanta Ahh, ahh Karbi kwandala yarinya Kai nake bida dan yaro Zo biyo ni za muyi tafiya Tunda dai da rana muyi shanya Zanji zan gani (ah-ah-ah) So zaki ban na baki (soyayyah) Zan zamo gwani (ah-ah-ah) In har na saki shauki (soyayyah) Zanyi adani (ah-ah-ah) Don banda madadin ki (soyayyah) Zanyi lahani (ah-ah-ah) Ga mai ja da ra'ayin ki (soyayyah) Sannu kainuwa Gun gane lokaci bana bidar agogo Ga madambaci zan maka dambu ka kyale rogo Ina da tabbaci cikin dubu ni zaka hango Ko'a zahiri, ko'a cikin zuci son ka zan fifita Ban gudun ki koda wahala zata kaini kangin bauta (Mix) (Musax Mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out