Lyrics

Baby I love you Zo muyi soyayya In so yayi so Bai uzuri gaskiya? Kina nan a rai Wallahi ba tsakiya Cikin zuciya kin zama tilo daya Baby zani so Ki min rikon gaskiya Indai kanki ne Ni bani ji ban gani Soyayyar ki tazama turuwa har jini Gidan duniya Ai kinyi min an gani Mai kyawun gani kinyi wa maza kwarjini Kauna ta rufe Na san so ya fito Ko bacci nake Ke dai nake ambato Idan babu ke Na tabbata na mato Zumar so da kauna Na sha ina walwala Rabin rayuwa wallahi kin zama gare ni Idan na kira mata babu mai mini raini Budurwa, soyayyarki ni ta shige ni Kyakkyawa, fit'sarin suffar ai bayani Zan so ki sani Ba ke bazan rayu ba Rike alkawar' Ki rike bama rabu ba Idan na rasa ki Ba zan bar kukan zuci ba Soyayyarki ce jari Bazan bata baya ba Ashe zuci ma amsa ma ruhi amo Sullar shakuwa fansa guda mun zamo Akan so da kauna daga kanki na sallamo Cikin zuciya kece na baiwa mulki Gidan duniya mata garen ba kamar ki A kwalliya sai mata su koya gareki Baby, halayen ki na sani shawki Ki shayar dani tsantsa ta so yar uwa Akwai ilimi a gareki ga natsuwa Kaunar gaskiya kin mini ba damuwa Taya za a ce ba zan mutunta ki ba? Budurwa Baby Budurwa I love you
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out