Lyrics

Alix mix Nima zana ji dadi dan za ai mini aure Nai dace da budurwa mai lale da ganina Nima zanaji dadi don za'ai mini aure Nai dace da masoyi yai lale da ganina Soyayya soyayya so duk mai kaunarka Kyale mai jayaya kamo mai ra'ayinka Nasamu nasamu Allah sa mana albarka Aure zamuji dadi Kanada ga budi ba mai kawo mun wargi in ya isheni gidana Ku tayani da murna ga masoyi na samo Mai cika da kamala hakuri ya zarce damo Nutsuwa kan saman koda yaushe da yayi amo Karkuce min nai likimo Tunda nima nayi gamo Wanda zai zamto inuwa gareni har ma 'ya'ya nah Ke kece kece kece mai sharan kuka Kaine kaine mai hanun karen duka Wayyo Allah kogin so nashiga zan wanka Nimah zana rakaka don muyi yada naso da masoyina Zama da magauci daci Zama da masoyi dadi Zama da macuci kunci Zuga da yawwa kan kawo radi Ku tashi sunayin barci Mu bar su da bakin kaudi Kula dasu aa daleti saboda watan wata rana Nima zana ji dadi don za'ai mini aure Nai dace da budurwa mai lale da ganina Nima zanaji dadi don za'ai mini aure Nai dace da masoyi yai lale da ganina
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out