Top Songs By Isah Ayagi
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Isah Ayagi
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Isah Ayagi
Songwriter
Lyrics
Ki bayyana, ki bayyana
Ka bayyana, ka bayyana
Ki bayyana, ki bayyana
Ki bayyana yan mata
Ki bayyana duk a inda nake
Mu dinga ganin juna
Kullum a cikin kewarki nake
Koda a cikin baccina
Ka bayyana duka a inda nake
Mu dinga ganin juna
Kullum a cikin kewarka nake
Koda a cikin baccina
Eh komai yayi farko zaya wuce
Idan a kayo hakuri
Akwai dadi bayan wahala (ki bayyana)
Sauyi kanzo wa mutum tamkar
Zuwan sanyi da zufa
Ga wanda akaiwa ko'in kula (ki bayyana)
Aure ne tushen soyayya
Idan dai an daure
Ba'a yin komai sai da sila
Domin tarihi zamu kafa
Ni dake
Gurina dai kullum kizamo
Uwar 'ya'yan na
Ehh da kai daya zana kashe fitila
Idan mukayo aure
Na dama maka fura da zuma
Da safe muyo tsare
In zaka fita zan ma rakiya
Zuwa babban zaure
Gami da tukuici da murmushi
Da jin dadin angona
Eh abinda nasan bayka san sa
Ayi nasa zan kaura
Da nai isha a masallaci
Na daina zaman hira
Sai dai a gidana ni da amarsu
Mai kyawun sura
In mike kafa ina baki labaren almara
Nishadin kan fuskarki nake bida a idanuna
Na samo nima wanda yake sharan kukana
Ai nine na more da kalar matar aure na
Na dace da miji na gari
Inuwa a gurin 'ya'ya na
Dake zana tafi tare
Duk inda zan je
Zana raka ka sau da kafa
Gida harda waje
Muje, muje, muje tare dake
Man boy on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com