Lyrics

Duniya labari ce A cikin ta ake dasa yarda Mun zamo daya kar muyi gaba Duniya labari ce A cikin ta ake dasa yarda Mun zamo daya kar muyi gaba Duka tsuntsu kar kiyi shayi Kuka na gidan su yake yi Yau kukan zuci idanu Ke nuna abinda take yi Ki kusanta ki gane nufi na Kin san ra'ayin ki nake yi Bazan ki na furta hakan ba Koda baki ban tayin ba Duniya labari ce A cikin ta ake dasa yarda Mun zamo daya kar muyi gaba Lokaci in zuci ta gamsu Ba zai wahalar samu ba Kwadayi na nina rufewa Ban fara fadi ka sani ba Ammah yau kaji da baki Furuci ba kifta ido ba Tafiyar mu da kai na yarda A gida na sanar na zaba Duniya labari ce A cikin ta ake dasa yarda Mun zamo daya kar muyi gaba Lallai hadari ni'ima ce Har naji gari yayi lumshi Yau zana ci ribar kauna So zai zama takun karshe Sunar ki alamar tsada Da gani kin zarce kushe Zuciya ta kau ga harsashe Ba zata raban zabi ba Duniya labari ce A cikin ta ake dasa yarda Mun zamo daya kar muyi gaba Na damu da kai dube ni Ka rike ni rikon amfani Komai tsanani ka kula ni Kar zuci ka assasa rauni Domin na amsa kira ni Zan biyo ka da sauri jani Ko'ina muka dosa zani Bazan maka jayayya ba Duniya labari ce A cikin ta ake dasa yarda Mun zamo daya kar muyi gaba Duniya labari ce A cikin ta ake dasa yarda Mun zamo daya kar muyi gaba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out