Lyrics

Zo mu zauna, nace, "Zo mu zauna" Alkawari na karda ki yadda Zo mu zauna, nace, "Zo mu zauna" Alkawari na karda ki yadda Ba tambaya so yake Shigar jiki ya narke Yaso yasa na haukace Da hankali na nake So yasa ni na zama majanuni Gashi lammura na na muni Laifuka nayo fa ki yafe ni Mai tausayi yana tare da imani Kinga zuciya tawa tayi laushi Ta bushe dukkan ta babu danshi So shi yake sauya ra'ayi Yasa a zauce, gabadaya Da kai na nazo ba batu na sako In babu ke rayuwata zamu kwanku Gani nima ki taimaka ki tako Almajiri yana baran ga koko Surarar ki kinga tafi kyau na kalla Mai sa na mance duniya da dukka daula Zo mu zauna, zo ki share kwalla Kyautar ki guna lallai daga Allah neh Zo mu zauna Alkawari na karda ki yadda Zo mu zauna, nace, "Zo mu zauna" Alkawari na karda ki yadda Zo mu zauna, nace, "Zo mu zauna" Alkawari na karda ki yadda Zo mu zauna! Nace, "Zo mu zauna!" Alkawari na karda ki yadda Zo mu zauna, zo mu zauna Alkawari na karda ki yadda
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out